ABNA24 : Majiyar ‘yan sandan ta kara da cewa; Bom din farko ya tashi ne da misalin karfe 8;00 akan titin Darulaman dake yammacin birnin na Kabul, yayinda bom na biyu ya tashi bayan mintuna 15 a yankin Karte-Parwan.
Mutane biyu ne su ka rasa rayukansu, yayin da wasu biyu su ka jikkata.
Ya zuwa yanzu dai babu wata kungiya wacce ta dauki alhakin kai harin.
342/